KARIN HARSHEN RUKUNI: NAZARIN HAUSAR MASU SANA’AR KAYAN GWARI

SHAFIN TSAKURE
Wannanbincikemai taken “Karin Harshen Rukuni: Nazarin Hausar Masu Sana‟ar Kayan Gwari” (The Social Dialect: A Sociolinguistics Study of Grocers Sociolect) Bincike ne da yayiqoqarinzaqulofaxaxama‟anarkalmomi da nau‟ukanjumloli a Hausarmasusana‟arkayangwari. Aikin yayiqoqarinbinciko yadda masusana‟arkayangwarikeharxantakalmomitundagamasutushensuna da masutushenaiki da masutushentsigIlau da masutushensifa da masutushenmahaxi.      A qarqashinjumlolikuma, bincikenyayiqoqarinzaqulonau‟o‟injumlolisauqaqa        da sauranzantukanhikima. A   qarshe, aikinyabincikonau‟o‟inharxantasunayebiyar:           Masutushensuna            (noun- based) da masutushen-sifa( Adjectival-based) da masutushentsigilau(diminitive-based) da masutushenmahaxi (particle-based) da masutushenaiki(verbal-based). A qarqashinjumloli, bincikenyaganoanaamfani da sauqaqanjumloli da jumlolimarasaaikatau da zantukanhikima da kirari.

ABSTRACT
This work entitled, Karin Harshen Rukuni: Nazarin Hausar Masu Sana‟arkayan Gwari (The Social Dialect: A Sociolinguistic Study of Grocers Sociolect) is an examination of various forms of both semantic extension and semantic shift of some lexical and syntactic variables of the Grocers sociolect. The work analyses various forms of compounding, ranging from noun-based,through the verbal-based to the diminutive based of the lexical variables. While on the syntactic variables, it analyses various forms of simple sentences and some idiomatic expressions.Finally, the research was able to find out five forms of compounding: Noun-based, adjectival-based, diminutive-based particle-based and verbal-based.On the syntax it discovered the use of simple sentences, noun phrases, verbal arts and figurative sentences respectively.

BABI NA XAYA 
SHIMFIXA

            GABATARWA

An gabatar da kanun wannan bincike ne don a bayyana bakin zaren yadda aikin zai gudana. Binciken da aka gudanar suna da yawa waxanda suka yi ta bayani game da ilimin harshe dangane da sassan da aka sani guda biyu wato (Micro linguistics and Macro linguistics) wannan ke nufin ginshiqai da kuma rassa na nazarin kimiyyar harshe.Manyan sun haxa da ilimin nahawu (syntax) da ilimin ma‟ana(semantics) da ilimin tsarin sauti (phonology) da ilimin furuci (phonetics) da kuma ilimin ginin kalma (morphology).

To su waxanda ake musu laqabi da rassa kuma su ne, ilimin walwar harshe (socio-linguistics) da ilimin tarihin harshe (historical lingusitics)da makamantansu.Sai dai shi wannan bincikenya shafi vangaren ilimin walwalar harshe ne, ta yadda shi kuma wannan vangaren ake nazarin harshe ta hanya biyu, wato nazarin ilimin walwalar harshe dangane da nahiya da kuma nazarinsa dangane da rukunin al‟umma. Wannan binciken ya mayar da hankali ne avangaren nazarin karin harshen rukunin masu sana‟ar kayan gwari, kasancewarsu xaya daga cikin rukuni da suke gudanar da al‟amuransu a cikin Hausawa.

Su masu sana‟ar kayan gwari tamkar sauran rukunonin al‟umma masu gudanar da sana‟o‟i, suna da nasu kevavvun kalmomi da jumloli da suke sarrafawa domin biyan buqatarsu.

For more Hausa Projects Click here
================================================================
Item Type: Project Material  |  Size: 120 pages  |  Chapters: 1-5
Format: MS Word  |  Delivery: Within 30Mins.
================================================================

Share:

No comments:

Post a Comment

Note: Only a member of this blog may post a comment.

Search for your topic here

See full list of Project Topics under your Department Here!

Featured Post

HOW TO WRITE A RESEARCH HYPOTHESIS

A hypothesis is a description of a pattern in nature or an explanation about some real-world phenomenon that can be tested through observ...

Popular Posts